Ki zaɓi Allah a maimakon wannan duniya: Koyi daga rayuwan Yakubu da Yusuf

Ki zaɓi Allah a maimakon wannan duniya: Koyi daga rayuwan Yakubu da Yusuf

Paperback (06 May 2024) | Undetermined

  • $17.26
Add to basket

Includes delivery to the United States

10+ copies available online - Usually dispatched within 7 days

Publisher's Synopsis

Rayuwan mu na cike da jerin abubuwan da yakamata mu za?a. Kullum mu na kan za?i, duk masu kyau da marasa kyau, kuma duk abin da mu ka za?a na da sakamakon sa. Ya na da wuya mu duba ko mun yi za?i daidai ko mu na yin abin da yakamata. "To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah." -Kolosiyawa 3:1 Za?in mu na iya rabuwa gida biyu: abubuwan Allah da abubuwan duniya. za?in abubuwan Allah so da dama na da wuya amma yakan bayar da amfani mafi kyau a nan gaba. Za?in duniya yana iya zama da sauki kuma zai iya zama kamar shi ne mafita mai kyau domin gujin wuyi ko zafi, amma so da dama ya kan kai mu ga hallaka. Ki Za?i Allah a maimakon wannan Duniya na bincike ne akan rayuwan mutane biyu, Yakubu da Yusuf, iyalen su, da za?in da su fuskanta. Da Yakubu da Yusuf an basu alkawali ta musanman daga wurin Allah, amma kowa da yadda ya yi rayuwan bangaskiyan shi. Yayinda mu ke binciken rayuwan su, za mu gan muhimmancin za?in abubuwan Allah kuma hanyan da Allah Ya ke ba da lada wa wa?an da sun yi tafiya da Shi. Za mu kuma gani yadda duk da mutanen Allah yawanci na yin kuskure, Alkawuran Shi gare su ba zai ta?a kasawa ba. Ki ha?a kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na Tsawon makoni shida. A duka wurare biyu za ki samu abubuwan da su ka shafi Ki Za?i Allah a maimakon wannan Duniya ta wurin rubuce rubucen mu, da kalubale na mako mako, tare da jama'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke binciken rayuwan Yakubu da Yusuf da ma'anar ki za?i Allah. Kar ki manta ki duba Tun Fil'Azal da kuma Bangaskiya bisa Kamili domin samun binciken Littafin Farawa.

Book information

ISBN: 9798210447098
Publisher: Blurb, Inc.
Imprint: Blurb
Pub date:
Language: Undetermined
Number of pages: 234
Weight: 318g
Height: 229mm
Width: 152mm
Spine width: 12mm